Ganawar na zuwa ne bayan yunkurin diflomasiyar da ya tilasta shugabanin Faransa da Burtaniya zuwa fadar White House domin ...
A yau Juma'a rahotanni na cewa an ga jinjirin watan azumin Ramadan a Saudiyya. Hukumomi sun umurci a fara azumi daga gobe ...
Shirin Domin Iyali na wannan mako ya bude babi ne kan matsalar cin zarafi da ake samua tsakanin ma'aurata, inda shirin ya ...
An ruwaito shi yana cewar, "yau, Juma'a, 28 ga watan Fabrairun 2025, wacce ta zo daidai da 29 ga watan sha'aban shekarar, ...
Shugabn Najeriya Bola Tinubu ya rattaba hannu akan kudirin kasafin 2025 na naira tiriliyan 54.99 zuwa doka. Tinubu ya rattaba ...
A shirin Nakasa na wannan makon mun duba yadda babban taron rukunonin al’ummar Nijar da aka kammala a ranar 20 ga watan ...
A shirin Zamantakewa na wannan makon mun tattauna ne kan halin da tsofaffin jami'an hukumar gidan gyara hali suka shiga, ...
Jami’ai sun ce sojojin Sudan a ranar Lahadi sun yi nasara a kawo karshen kawanya ta sama da shekara guda a kan muhimmin ...
Tunda fari Trump ya sanar - amma ya dakatar daga bisani - da batun kakaba harajin kaso 25 cikin 100 a kan kayayyakin da ake ...
A jiya Laraba aka tsinci gawar jarumin masana’antar shirya fina-finan Amurka Gene Hackman a gafen ta matarsa a gidansu.