Ganawar na zuwa ne bayan yunkurin diflomasiyar da ya tilasta shugabanin Faransa da Burtaniya zuwa fadar White House domin ...
A yau Juma'a rahotanni na cewa an ga jinjirin watan azumin Ramadan a Saudiyya. Hukumomi sun umurci a fara azumi daga gobe ...
Shugabn Najeriya Bola Tinubu ya rattaba hannu akan kudirin kasafin 2025 na naira tiriliyan 54.99 zuwa doka. Tinubu ya rattaba ...
Kungiyar Hamas ta bukaci al’ummar kasa da kasa su yiwa Isra’ila matsin lamba ta shiga gaba ta gaba ta yarjejeniyar tsagaita ...
Shirin Domin Iyali na wannan mako ya bude babi ne kan matsalar cin zarafi da ake samua tsakanin ma'aurata, inda shirin ya ...