A yau Juma'a rahotanni na cewa an ga jinjirin watan azumin Ramadan a Saudiyya. Hukumomi sun umurci a fara azumi daga gobe ...
Shugabn Najeriya Bola Tinubu ya rattaba hannu akan kudirin kasafin 2025 na naira tiriliyan 54.99 zuwa doka. Tinubu ya rattaba ...
Shirin Domin Iyali na wannan mako ya bude babi ne kan matsalar cin zarafi da ake samua tsakanin ma'aurata, inda shirin ya ...
A jiya Laraba aka tsinci gawar jarumin masana’antar shirya fina-finan Amurka Gene Hackman a gafen ta matarsa a gidansu.
Tunda fari Trump ya sanar - amma ya dakatar daga bisani - da batun kakaba harajin kaso 25 cikin 100 a kan kayayyakin da ake ...
Kungiyar Hamas ta bukaci al’ummar kasa da kasa su yiwa Isra’ila matsin lamba ta shiga gaba ta gaba ta yarjejeniyar tsagaita ...
Some results have been hidden because they may be inaccessible to you
Show inaccessible results