A yau Juma'a rahotanni na cewa an ga jinjirin watan azumin Ramadan a Saudiyya. Hukumomi sun umurci a fara azumi daga gobe ...
Shugabn Najeriya Bola Tinubu ya rattaba hannu akan kudirin kasafin 2025 na naira tiriliyan 54.99 zuwa doka. Tinubu ya rattaba ...